Sabon kwalbatin da Okorocha ya gina ta bashi kunya (HOTUNA)

Share it:

– Ruwa ya shanye sabuwar kwalbatin da gwamna Rochas Okorocha ya gina

– An gina ta ne domin rage cinkoso a kan hanya

– Mabiya hanyar sun soki gwamnati da yin amfani da jabun kayayyaki

2

Wata sabuwar kwalbatin da gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha ya gina ta bashi kunya yayinda ambaliyan ruwa ya shanye ta.

KU KARANTA: An yi ma wata mata dukan tsiya a Coci

Anyi kwalbatin a tashan Concorde domin baiwa ruwa daman wucewa  domin rage cinkoso akan hanyar mutane.

3

Amma ,bayan kwanaki biyu da kaddamar da shi, kwalbatin ta zama wata rafi yayinda ruwa ya shanye ta. Mabiya hanyan sun nuna bacin ran su game da gina kwalbatin jabun da aka yi. Sun je anyi ha’inci wajen gina kwalbatin sosai.

The post Sabon kwalbatin da Okorocha ya gina ta bashi kunya (HOTUNA) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.