Nasri ya koma kungiyar Sevilla ta Spain aro

Share it:

Dan kwallon Manchester City, Samir Nasri, ya koma Sevilla da taka leda aro.

Dan wasan Faransa ya bar City duk da ya buga mata gasar Premier da ta ci West Ham United 3-1 a ranar Lahadi. Pep Guardiola bai bar Nasri ya yi atisaye tare da ‘yan wasa ba, bayan da ya dawo daga hutu, sakamakon teba da ya kara yi.

Mai tsaron ragar City, Joe Hart da Wilfred Bony sun koma wasu kungiyoyin domin buga wasa aro.

The post Nasri ya koma kungiyar Sevilla ta Spain aro appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.