Abunda malamin nan yaba dalibinsa da yafi kowa kokari zai baka dariya (Hoto)

Share it:

Wani malami ya yanke shawarar ba daya daga cikin daliban sa kyauta saboda kyawun halin sa.

Wani Malamin yaba dalibinsa da yafi kowa kyawun hali wani koren wando a matsayin kyauta domin ya nuna jin dadinsa ga kyawun halin dalibin.

Malamin mai ‘alfahar’ har ma yiyi hoto tare da dalibin yayinda sauran dalibai wanda ke zaune a kasa suka bisu da kallo.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya kai ziyara jihar Osun

An rahoto cewa wannan ya faru ne a yankin Elgeyo Marakwet dake kasar Kenya.

dalibinsa

The post Abunda malamin nan yaba dalibinsa da yafi kowa kokari zai baka dariya (Hoto) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.