Arsenal: Joel Campbell ya koma Sporting Lisbon

Share it:

Dan wasan Arsenal na gaba, Joel Campbell ya koma kungiyar wasa ta Sporting Lisbon da ke kasar Portugal.

Arsenal vs Liverpool

Arsenal 

Campbell din dai zai zauna a Lisbon ne har zuwa karshen kakar wasa ta bana. Dan wasan mai shekara 24 ya kwashe shekara biyar a Arsenal amma kuma yana ta son ya koma babban kulob.

Ya ci wa Arsenal kwallaye hudu a wasanni 30 na kakar wasan da ta gabata. Campbell, dan asalin kasar Costa Rica ya je kungiyoyi a kan aro kamar Lorient da Real Betis da Olympiakos da kuma Villareal.

The post Arsenal: Joel Campbell ya koma Sporting Lisbon appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.