Abinda Mai Horarwar Chelsea Yace Dangane Da Komawar John Terry

Share it:

-Sabon Mai horar da kasa Engalan Yana so John Terry Ya koma dan doka ma kasar wasa.                                                                        

-Kaftin din chelsea ya dena doka ma kasar wasa a 2012.                                                      

– Antonio Conte yayi tsokaci kan komawar.

Antonio Conte mai horar da kungiyar Chelsea yayi tsokaci kan komawar John Terry doka ma kasar England wasa. Kocin na England Sam Allardyce ya ba John Terry damar dawowa yayi ma kasar wasa.

vllkyt4ru47u45kb6.c44b6180

Allardyce yace” Bansan yadda za’a kalli abun ba , amma in akwai yiyuwar haka, Zanyi kokari mu tattauna, in naga akwai damar samun John Terry, ze Iya dawo wa. Ina ga ya rage ga John Terry muji abinda ze fada, kila in samu damar hakan, zan bashi damar taka leda, amma sai na tashi yin haka, mudai jira mugani.

shi kuma mai horarwar na Chelsea Antonio Conte yayi tsokaci akan haka” Ni tsohon mai horarwar da kungiyar kasa ne dan haka na san komai dan haka na fison Allardyce da Terry su dai-daita a tsakaninsu, ina ga shine dai-dai.

Conte ya kara da cewa”John Terry yana da kwazo gurin motsa jiki kuma yana da kokari matuka. Ina Jin dadin yadda ya ke kokari. Amma maganar dokawa Kungiyar kasar Engalnd wasa, yafi kyau Allardyce da Terry su shirya tska ninsu.

Terry ya dena taka ma kasar England Leda kafin yayi ritaya. Terry ya doka ma kasar wasa 78, ya jefa kwallo 6 a raga tun daga lokacin da ya fara wasa 2003.

The post Abinda Mai Horarwar Chelsea Yace Dangane Da Komawar John Terry appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.