West ham ba zasu saida dan wasan su ba.  

Share it:

 – Wenger yace yana son kungiyar shi su sayi payet.                                                       

– Reknapp ya yabi dan wasan.                     

Harry Reknapp yace kungiyar kwallon kafa ta west ham bazata saida dan wasan taba Dimitri payet saboda dan wasan shine wanda magoya bayansu sukafi so. Kocin Arsenal Arsene wenger ya bayyana dalilin kin sayen dan wasan lokacin da yake wasa a kungiya masseile kafin dan wasan mai shekaru 29 ya tafi kungiyar ta west ham.

West Ham

Wenger wanda ya nema manyan yan wasa yace yayi sa’a yanada manyan yan wasa wadanda suke buga gurin da payet yake bugawa. Yace nayi niyar siyan shi sai daga bisani na fada. Wenger ya fadama jaridar daily star’ cewar lokacin da aka tambayeshi koya taba tunanin sayen payet sai yace “eh na taba tunanin hakan, har na taba tambayan kaina hakan”

Reknapp yace kungiyar west ham zatayi duk mai yiwuwar domin taga ta hana dan shekara 29 zuwa wani guri. Kungiyar ta gina sabon filin wasa dayake daukan mutane 60,000, dan haka bana tunanin zasu iya asaran saida babban dan wasan nasu ba. Ya kara dacewa, nagoya bayan kungiyar domin suna sonsa. Ya kasance dan wasa mafi soyuwa a filin tun bayan tafiyar Paolo di canio. Saboda haka baya ganin kungiyar zata saida shi, zaisa hannu a sabon kwantiragin koma ince yana kan hanyar sawa.

KU KARANTA: Yadda za ayi Najeriya ta samu zuwa Gasar duniya a 2018

Kocin kungiyar yace, inada tabbacin Slavenbilic da shuwagabanin kungiyar zasuyi kokarin rikeshi a kungiyar. Kungiyar tayi kokarin matuka a gasar bara kuma zasu kara kokari a banama.Shima dan wasan yana kaunar kungiyar kuma yana son ya tsaya.

The post West ham ba zasu saida dan wasan su ba.   appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.