NAIJ.com na gayyatar yan Najeriya

Share it:

-Gidan Jaridan NAIJ.com na gayyatan yan Najeriya masu ra’ayin shiga aikin jarida da shafukan yanar gizo, zuwa taron horon yada labarun zamani a Jihar Legas , daga ranan 23 -24 na watan yuli.

Naij.com-App

Naij.com mobile app is Nigeria’s number one news on the go mobile app

Taron sansanin horon yada labarai na zamani da Jaridar NAIJ.com ta shirya wani sabun yunkuri ne na tara manyan masu kafafun yada labarai da shafukan yanar gizo domin tattaunawa akan nasarar da aka ci da kuma kalubalen da aka fuskanta saboda masu yunkurin shiga aikin Jarida ko yada labaran zamani.

Shirin na kwana 2 kacal zai kare ne da gabatar da muhadarori da kuma amsa tambayoyi , haka zalika da waksho. Masu gabatar da muhadarori sun kunshi  Bayo Olupohunda , Chif Editan Jaridar NAIJ.com; Aderonke Bello, Edita Manaja a NAIJ.com; Damilare Okunola, Edita A NAIJ.Com ; Japhet Omojuwa, bloga a omojuwa.com; Perez Tigidam , dan strategin zamani, mawallafin The Nerve Africa;  Bankole Oluwafemi, wanda ya assasa techcabal.com; Yemisi Ilo, Direktan Battabix, da sauran su.

KU KARANTA: Bamu ga kara akan Saraki da Ekweremadu ba-Kotu

Wa ya cacanta ya nema?

Kasancewar karancin wuri, za’a bada fifiko ga wadanda suke da ilimin jarida da sassan labarun zamani. Idan akwai wani sanarwa, za’a sanar kafin ranar. Za’a fara karban fom a ranar 20 ga watan yuli, 2016.

Shin kyauta ne?

A, kyauta ne , kuma muna sanar da makarantan mu cewa NAIJ.com ta nada masu son ta a  shafin Facebook miliyan 3 da kari. Wannan shine na farko a kafafun yada labarun zamani a najeriya, wanda hakan yana nuna mutane na jin dadin karanta shi.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

The post   NAIJ.com na gayyatar yan Najeriya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.