Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata

Share it:

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 masu kyatarwa, ilimantarwa da manyan maasu ban mamaki wadanda sukayi fice a ranar Talata 24 ga watan Mayu na 2016. Ku duba domin ku samu manyan labaran.

????????????????????????????????????

1. Dan’uwan tsohon shugaban kasa Jonathan ya sace Dala Milyan 40

Bincike mai fitowa daga hukumar hana almundahana ta Najeriya na nuna cewa dan’uwan tsohon shugaban kasa Jonathan ya sace sama da Dala Miliyan 40

2. Sanata Ofia Nwali ya mutu

Daya daga cikin manyan mutanen da sukayi fice a a jihar Ebonyi ya mutu a jiya.

3. Za’a ba marassa karfi N5000 – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa marassa karfi a cikin al’umma zasu samu tallafin N5000 kamar yadda akayi alkawari.

4. Kotu ta sake maida Ali modu Sheriff a matsayin shugaban jam’iyyar APC

Mai shari’a Ibrahim Buba ya kori Ahmed Makarfi daga shugabancin PDp inda ya sake maida Ali Modu Sheriff

5. Rahotanni na nuna cewa Babban Bankin Najeriya na shirin rage darajar Naira

Rahotanni na nuna cewa babban bankin Najeriya na shirin rage darajar Naira saboda wasu manya manyan dalilai.

6. Hukumar EFCC na neman mataimakin gwamnan jihar Osun

Hukumar hana almundahana ta kasa na neman mataimakin Gwamnan jihar Osun akan hannun da yake dashi akan rashawar Ekiti

7. Auren kabilar Igbo yafi kowanne tsada – Rahoto

Bincike ya nuna cewa aure a kabilar Igbo yafi kowanne tsada a Najeriya musamman bisa la’akari da abunda za’a kashe

8. Rikici da jami’an tsaro ya sanya wata mata yin tsirara

Bayan data shiga wurin gyara gashi sai mai gadi ya shigo yana neman ta. Daga sai rikici ya barke

9. An kama malamin jami’a yana lalata da daliba a kasar Ghana

An kama wani Malamin jami’a, Farfesa, yana lalata da daya daga cikin daliban shi.

10. Gwaji akan budurci yana da wahala

Sau tarin yawa samari sabon aure na son gane cewa mace budurwa ce ko kuma ba budurwa bace. Amma da yawa basu iya ganewa saboda basu san yadda zasu iya ganewa ba.

The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.