Wannan, Canjin zuwa haukaci da talauci ne – Tsohon Minista gaya ma Buhari

Share it:

Cif Ebenezar Babatope, wani jigon jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da kuma Ministan jirgin sama da sufuru, ya jadada wanda, akwai abubuwa mara kyau sosai da gwamnatin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

canjin zuwa talauci

Shugaba Muhammadu Buhari inda yake yi jawabi

A hira kwanan nan da jaridar The Sun, Cif Babatope, ya maganta kan harkokin kasan daban daban kamar alkawarin Canjin da zanga zangar na yancin kan Biafra da zaben shugaban Najeriya a 2019. Kuma, ya tantance gwamnatin tsohon shugaba, Dakta Goodluck Jonathan da Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

KU KARANTA KUMA:

Inda ya bayyana kan gwamnatin tarayya da Canjin, yace:

“Canjin zuwa haukaci. Sun sha alwashi da Canjin da Canjin kafin zaben shugaban. Amma, a wannan Canji, zasu bamu? Wannan, Canjin zuwa haukaci ne. Wannan, Canjin zuwa talauci ne. Ban sani yadda zan bayyana shi ba. Ina roki yan jarida dasu gaya ma su wanda, yan Najeriya suke sha wiya, suke sha wahala.

canjin zuwa haukaci

Cif Ebenezar Babatope

“Ni, ba na so idan, mutane suke tantance iri irin mutane ko jam’iyoyi daban daban.Gaskiya ne, ni dan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), su, yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Amma, maganan gaskiya, shine yan Najeriya suke fuskanta matsaloli akan koman bayan tattalin arzikin Najeriya kamar rashin man fetur da rashin wutar lantarki.”

Wani tsohon Ministan jirgin sama kuma ya ci gaba, cewa:

“Suke cewa wanda suke yaki da cin hanci da rashawa. Amma, menene wurin cin hanci da rashawa a Najeriya yanzu? Yadda yaki da rashawa zata kawo amfani na matalauci? Abun mai ba tausayi ne akan abunda yake faruwa a Najeriya a yau. Ban da ilimi da bayyana ba.

“Ni gaji da shi sosai. Mutane suke sha wiya suke kira. Ina gaya ma ku wanda a yau wanda, ba zaman lafiya da Najeriya ba. A kwana da ya wuce, Shugaba Muhammadu Buhari, ya tambaye yan Najeriya na gafarta. Yake roki mutanen Najeriya akan me? Gaskiya, abun mara kyau kwata kwata ne. Don Allah, ku gaya masu . wanda, ba za mu ci gaba da sha wiya.”

The post Wannan, Canjin zuwa haukaci da talauci ne – Tsohon Minista gaya ma Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.