An bayyana nawa Shugaba Buhari zai biya matalauta

Share it:

– Najeriya zata kashe Dala Miliyan 300 na albashin Naira 5000 kowane wata na matalauta da mutane basu da aiki

– Fadar shugaban kasa bata bayyana yadda zata samu kudaden

Wani mataimakin shugaban kasar Najeriya mai suna Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana wanda, gwamnatin tarayya zata biya matalauta da yan Najeriya basu da aiki kamar Dala 25 (Naira 5,000) kowane wata.

KU KARANTA KUMA:

matalauta

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari

Babbar rikici take faruwa akan albashin matalauta da yan Najeriya, wadanda, basu da aiki, domin wasu mutanen Najeriya, suke tunanin wanda, fadar shugaban kasa, bata maganta gaskiya da alkawari, wanda Shugaba Muhammadu Buhari, yace ma yan Njaeriya gaba daya a lokacin yakin neman zabe a shekara da ya wuce.

Amma, a takarda daga Farfesa Yemi Osinbajo a jiya, Alhamis 7, ga watan Afirilu, ta bayyana wanda, gwamnatin tarayya, tana da tunanin data biya matalauta, kamar yadda hanyoyi data cire talauci daga kasan kwata kwata. Kuma, hanyoyi ne, data gyra koman bayan tattalin arzikin Najeriya.

Jaridar Reuters ta ruwaito wanda, wani mataimakin shugaban Najeriya yace: “Za’a biya matalauta da yan Najeriya guda Miliyan daya Naira 5,000 (Dala 25) na wata,” inda yake cewa kuma wanda, wannan, tana cikin abubuwa na farko, wadanda, gwamnatin tarayya zata gyra a shekaru 12 mai zuwa. Kuma,yace wanda, gwamnatin tarayya zata kashe Dala Miliyan 300 akan hakan.

Sannan, wani takarda ta bayyana wanda, gwamnatin Najeriya, zata yi amfani da matasa wadanda sun samu digiri guda 500,000 kamar yadda malamai da son rai, kafin zasu samu aiki wanda suke so. Amma Farfesa Osinbajo bai bayyana yadda gwamnatin tarayya zata samu kudaden.

The post An bayyana nawa Shugaba Buhari zai biya matalauta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.