EFCC Ta Cafke Tsofaffin Shugabannin Sojojin Da Suka Sauka

Share it:

Hukumar EFCC ta cafke tsofaffin shugabannin sojoji wadanda sukayi aiki karkashin tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan.

Wannan na daga cikin kashi na 2 na tsarin hukumar a cigaba da binciken kudade Dala Biliyan 2.2 da suka bacce.

Sannan kuma hukumar ta gayyaci Jami’i mai hudda da jama’a na jam’iyyar PDP akan yazo yayi masu bayani akan Naira Miliyan 400 da aka bashi.

Da alama dai Metuh ba zaya no ba domin tun tuni ya nuna alamun haka.

Sannan kuma hukumar na shirin aiko goron gayyata ga tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Tony Anenih domin shimabyaxo yayi bayani akan wasu kudade da aka bashi.

The post EFCC Ta Cafke Tsofaffin Shugabannin Sojojin Da Suka Sauka appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.