Allah Wadaran Maganar Buhari Akan Kanu – Kungiya

Share it:

Wata kungiya mai suna Foundation of Human Rights and Anti Corruption (FHRAAC) tayi Allah wadai da maganar da Shugaba Muhammadu Buhari yayi a lokacin da ya zanta da yan jarida a ranar 30 ga watan Disamba.

buhari x

Shugaba Muhammadu Buhari

Kungiyar ta bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna cewa ba yada da’a ga sharuddan Kotu.

Tace: “Kotu ita keda cikakken iko akan taba wanda take so iko Beli ko kuma ta cigaba da kulle shi. Wannan kundun tsarin mulkin Najeriya ya bada wannan damar.  

“Kotu ta bada umurni a saki Nnamdi Kanu amma sunki sakin shi. Idan Buhari bai gamsu da Shari’ar kotun ba sai ya daukaka kara. 

“Daga kan Sambo Dasuki har sauran wadansa aka tsare, ya kamata a sake su tunda kotu ta bada umurni. Haka zakali matar Nnamdi Kanu ta bayyana cewa mijinta na cikin tsananin matsi.”

The post Allah Wadaran Maganar Buhari Akan Kanu – Kungiya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.