Adon Tafiya: Yadda Dasuki Ya Bata Ma Shugaba Buhari Aure

Share it:

Shugaba Muhammadu Buhari shine shugaban kasan Najeriya daga 1983-1985 kafin Janar Ibrahim Babangida ya ture shi.

buhari and dasuki

Shugaba Muhammadu Buhari da Kanar Sambo Dasuki

A rin wannan lokacin ne Babangida ya ture Buhari inda Kanar Sanbo Dasuki ya jagoranvi wadansu sojoji guda Ukku aka ture shugaban Najeriya. Sojojin sune; Lawan Gwadabe, Abdulmumini Aminu.

Daga bisani ne aka cigaba da tsare shugaban kasa har zuwa 1988. Daga nan ne Safinatu, matar janar wanda sukayi aure a 1971, suna da yara mata 4 da yaro namiji 1.

Daga bisani ne a 1989 Buhari ya auri Aisha Buhari wanda itace uwar dakin shi a yanzu. Safinatu ta rasu ne a 2006 bayan da tayi fama da rashin lagiya na wani dan lokaci.

The post Adon Tafiya: Yadda Dasuki Ya Bata Ma Shugaba Buhari Aure appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.