Manyan Labarai Guda 10 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Laraba

Share it:

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Laraba 9 ga watan Disamba 2015. Ku duba domin ku same su.

buhari iv

Shugaba Muhammadu Buhari

1. Bello Ya Zabe Aisha Audu A Matsayin Mataimakiyar Shi
Zabbabben gwamnan Kogi, Yahaya Bello,  ya Zabi  matar tsohon dan takara wanda ya rasu, Aisha Audu, a matsayin mataimakiyar Shi. Amma daya daga cikin shugabannin Jam’iyyar, Tijjani Aliyu, ya bayyana cewa ita ba yar jam’iyya bace.

2. EFCC Ta Gurfanar Da Dokpesi Gaban Kotu
Hukumar EFCC Ta gurfanar da Shugaban Daar Communications, Cif Raymond Dokpesi a kotu. Amma ya karyata abunda suke zargin shi.

3. Gwamnati Ta Maganta Akan Tsare Nnamdi Kanu
Gwamnatin tarayya Ta bayyana cewa yana tsare da Kanu me Saboda ta gano cewa yana samu tallafin kudade domin ya sayi makamai.

4. Sojojin Kamaru Sun Shigo Najeriya, Sun Kashe Mutane 150
Sojojin Kasar Kamaru sun tsallaka bodar Kamaru sun shigo Najeriya Inda suka kashe Mutane 150 kuma suka kina garin.

5. Anyim Pius Anyim Ya Roki Buhari Ya Tsare Shi
Tsohon Sakataren gwamnati a karkashin Goodluck Jonathan ya roki Shugaban Buhari daya bashi karin jami’an tsaro.

6. Hukumar Zabe Ta Ba Yahaya Bello Shaidar Zabe
Hukumar zabe ta Ba zabbabben Gwamnan JIhar Kogi takardar zabe.

7. Najeriya Tayi Nasarar Kasancewa Cikin Wadanda Zasu Je Wasan Rio 2016
Kungiyar Najeriya VI, tayi nasarar kasancewa cikin Wadanda zasu je wasan Olympic Wanda zaa buga a garin Rio a 2016.

8. Yan Biafra Bazu Suyi Takara Shugabancin Najeriya Ba A 2019
Emma, ya bayyana cewa duk da kiran da wasu dattijawan Arewa sukeyi cewa a kyale yan Biafra suyi takara a 2019, su baza suyi ba.

9. Zamu Canza Faleke Idan Muka Kaji Dashi – APC
Jam’iyyar APC Ta bayyana cewa zata canza James Faleke idan hakurin Ta ya kare.

10. Okonjo-Iweala Ta Magabata Akan Kudaden Abacha
Tsohuwar Ministan Kudi a karkashin Goodluck Jonathan ta maganta akan kudaden da aka amso wadanda ake tsammanin cewa Abacha me ya sace su.

The post Manyan Labarai Guda 10 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Laraba appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.