Ma’aikatan Kwara Sun Fara Yajin Aiki

Share it:

Ma’aikatan jihar Kwara sun fara yajin aiki bayan da wani abokin aikin su ya rasu yana jiran a biya shi kudin watanni ukku da gwamnatin jihar bata biya ba.

Gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed

Ma’aikatan dai Na hukumar bada ruwan sha sun fara Yajin aikin ne a ranar Talata 8 ga watan Disamba. Shun kulle hanyoyin ma’aikatar Inda suka dauki kwalaye masu rubuce-rubuce a jiki Jaridar Vanguard ya ruwaito.

A cewar Taiwo Oladimeji, wanda shi yayi magana da muryar sauran, ya bayyana cewa hakurin su ya kare. Ya bayyana ma manema labarai cewa abokan shi Biyar suke rasu suna jiran a biya su kudaden su. Sannan mafi yawancin Madatsun ruwa dake JIhar basu aiki.

Oladimeji  ya bayyana cewa hakan yana hana garin samun isaashen ruwan sha.

A cewa Issa Olusesan, wanda yana daya daga cikin yan kwamitin dake tattauana da hukumar, ya bayyana cewa sun sanar da hukumar duka bukatun su kafin su fara yajin aiki.

The post Ma’aikatan Kwara Sun Fara Yajin Aiki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.