Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Zaben Maman Taraba A Matsayin Gwamna

Share it:

Kotun daukaka kara dake Abuja ta tabbatar da zaben Aisha Alhassan (APC) a matsayin zababbiyar gwamnan jihar Taraba.

aisha jumai i

Aisha Jumai Alhassan, Maman Taraba

Daily Sun ta bayyana cewa a jiya 21 ga watan Disamba, babbar kotun ta tabbatar da hukuncin da kotun zabe ta bada akan zaben Taraba.
Kamfanin Dillacin Labaran Najeriya ya bayyana cewa Darius Ishiaku ya daukaka karar ne Inda yake kalubalantar hukuncin Kotun Wucin gadi ta zabe.
A cewar mai shari’a Abdul Aboki, kotun zata bayyana hukuncin nata daga baya. Hukumar zabe ta kasa ya bayyana cewa babu Wanda yaci zaben Taraba bayan da aka yi zaben a ranar 13 ga watan Afrilu, wanda aka sake gabatarwa a ranar 25 ga watan Afrilu wanda ya bayyana cewa Ishiaku ne yaci.
Wanda hakan ne ya sanya Aisha Alhassan takai kara kotu inda ta nemi a bayyana cewa Ita ce taci zaben.

The post Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Zaben Maman Taraba A Matsayin Gwamna appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.