Femi Adesina Yayi Babban Rashi

Share it:

Femi Adesina ya rasa wata yayar shi mai suna Foluke Ogunleye. Foluke Farfesa ce a sashen wasan kwaikwayo a jami’ar Ile Ife.

femi adesina i

Femi Adesina

A rahotan Jaridar The Guardian, Farfesa Foluke ta rasu ne sanadiyyar wani hatsarin mota wanda ya tutsa da ita akan hanyar ta daga Ibadan zuwa Legas a ranar Lahadi 27 ga watan Disamba.

Jami’i mai hudda da jama’a na Jami’air Ife, Olanrewaju ya tabbatar da haka. Ita dai farfesa Foluke yar asalin Ipetumodu ce a Jihar Osun.

The post Femi Adesina Yayi Babban Rashi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.