Dalilin Ba Zamu Ba Kowa Uzuri Da Gano El-Zakzaky – Shugaban Yan Sanda

Share it:

Bayan babbar rikici a sati da ya wuce tsakanin yan kungiyar Shi’a mai suna Islamic Movement of Nigeria da sojojin Najeriya a karkashin shugaban hafsin soji, Laftanat-Janar Tukur Buratai, shugaban yan sanda, Sifeton-Janar Solomon Arase ya bayyana sharadi na uzuri da gano shugaban yan kungiyar addinin Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.

 

PIC. 20. THE INSPECTOR-GENERAL OF POLICE SOLOMON ARASE (M), AFTER HIS CONFIRMATION AT THE PRESIDENTIAL VILLA IN ABUJA ON TUESDAY (5/12/15). 2541/12/5/15/ISE/JAU/BJO/NAN

Shugaban yan sandan Najeriya, Sifeton-Janar Solomon Arase

Sifeton-Janar Arase yace wanda a halin yanzu, shugaban yan kungiyar Shi’a yake samu lura a wurin mara suna a gidan yan sanda. Shugaban yan sanda yace wanda ba zai ba kowa uzuri da gano El-Zakzaky kafin ya samu “umurni daga sama.” Jaridar Premium Times ta ruwaito.

Shugaban yan sandan ya bayyan hakan inda kungiya na harkokin Musulmai a Najeriya (Nigerian Supreme Council for Islamic Affairs (NSCIA)) ta kwamitin mutum guda 7 a lokacin ganawan da Arase a ofishin shi a Litinin 21, ga watan Disamba a Abuja kan shugaban yan kungiyar Shi’a .

An rahoto wanda kwamitin mutum guda 7 ta gana da Arase da masu goyon bayan sifeton-janar da sauran masu goyon bayan Arase d a kwamishinonin yan sanda a hedikwatar yan sanda a Abuja.

Wani hadari ta auku tsakanin yan kungiyar Shi’a da ayarin motocin shugaban hafsin soji, Laftanat Tukur Buratai a Zaria a Disamba 12 da 13. Akan hadarin, wasu yan kungiyar Shi’a sun mutu, da mataimakin shugaban yan kungiyar Shi’a, Muhammad Turi.

The post Dalilin Ba Zamu Ba Kowa Uzuri Da Gano El-Zakzaky – Shugaban Yan Sanda appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.